A Saniyyatul-Wada’i, mun yi imani da ikon babbar tawaga. Malamanmu da ma’aikatanmu ƙwararru ne a fagensu, zasu yi amfani da shekaru na gogewa da sha’awar ɗalibanmu su samarda manhaja wacce zata bunkasa Ilimi da samarda cigaba mai ɗorewa, ƙungiyarmu ta sadaukar da kai don ba ku mafi kyawun ilimi mai yiwuwa. Ku san ƙungiyarmu kuma ku gano yadda za mu taimaka muku cimma burin ku.
Mallam Mahmud Yusuf
Mallamin English
Mallam Mahmud Yusuf Gogaggen Mallamin Turanci ne daga irin Mallaman da Jami'ar Bayaro ta fitar.